Yadda ruwa ya malalo daga Dam din Tiga zuwa garin Haya ta karamar hukumar Gwaram idda ya mamaye tare da lalata dubban kadada na gonakai da dama Read more
Masana tattalin arziki sun bayyana ambaliyar ruwa a matsayin annobar da ke rusa tattalin arzikin a jihar Jigawa Read more
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta samar da ruwan sha da sauran ayyukan more rayuwa a fadin Jihar Read more
Tawagar Hukumar kwastam ta kasa ta kai ziyarar jaje ga al’umomin da fashewar tunkunyar iskar gas ya shafa a garin Babura Read more
Soji sun kashe yan ta’adda sama da 36 a hare-haren jiragen saman da suka kai a yankin Arewa maso Gabas Read more
‘Ina da dalilan da yasa na kashe ummita’ a cewar wani dan china da ya kashe wata budurwa a Kano Read more
Magoya bayan jam’iyyar PDP kimanin 7,000 sun fice daga jam’iyyar zuwa ta APC bisa zargin cewa PDP ta gaza a duk sassan cigaba a Najeriya Read more