Shugaba Joe Biden ya yabawa shugaban kasa Buhari bisa kokarinsa na karfafa mulkin demokradiyya a kasashen Afrika Read more
Gwamnatin tarayya ta sake kwato kudade sama da Naira miliyan 120,000 da sauran wasu kadorori a kasashen waje Read more
Hukumar asusun adashen lafiya na jihar Jigawa ta ce nan ba da jimawa ba daliban manyan makarantu za su cin gajiyar shirinta Read more
Rashin walwalar ma’aikatan gwamnati ke kara rura wutar cin hanci da rashawa a bangaren aikin gwamnati – Goodluck Jonathan Read more
Bankin CBN ya sanar da sabon adadin kudin da daidaikun mutane da kamfanoni za su iya fitarwa a banki Read more
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Jigawa ta raba miliyan 37 da dubu 700 ga iyalan wasu ‘yan sanda guda goma da suka rasu Read more
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci sojojin Najeriya da kada su nuna bangarancin siyasa da kuma kokarin ganin an samu nasarar zaben 2023 Read more