Barr. Abubakar Sadiq Jallo Ya Bayar da Tallafi ga Mutane Ɗari Huɗu (400) a Mazaɓarsa

Ɗan majalissar Jiha mai wakiltar Hadejia Hon. Barr. Mallam Abubakar Jallo ya bada tallafin kayan abinci (Taliya da sukari) ga masu karamin karfi da marayu mutum (200) domin saukaka wannan yanayi da ake ciki

Sannan ya bada tallafin Naira dubu biyar biyar (5,000) ga mata ɗari biyu (200) domin yin jari don dogaro da kai.

Abubakar sadik jalloCorona virusjalloJigawa
Comments (0)
Add Comment