Alamu na nuna cewa an share hanyar muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar Kabara da malaman Kano jihar Kano, bayan lauyan da ya bukaci a dakatar ya janye bukatar hakan daga gaban alkali.

Batun muƙabalar ya ja hankalin mutane da dama a ciki da wajen jihar Kano da ke arewa maso yammacin ƙasar, har ta kai ga wasu na nuna rashin jin dadinsu lokacin da aka dakatar.

Barista Ma’aruf Yakasai shi ne ya gabatar da bukatar, kana ya janye ta.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: