Shugabar jami’a mai zaman kanta ta Khadija da ke garin Majia a karamar hukumar Taura ta jihar nan, Farfesa Hassana Sani Darma, ta bayyana cewa shirye-shirye sun kammala domin fara karatu a shekarar karatu ta 2021 zuwa 2022.

Shugabar jami’ar ta sanar da haka yayin ganawa da manema labarai, bayan ziyarar gani da ido da wakilan kwamitin gudanarwar jam’iar suka kai jami’ar.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: