An Kashe Mutane 8 Yayin Rikici Tsakanin Fulani Da Yan Kabilar Kutep Na Jihar Taraba

0 83

Akalla mutane 8 aka kashe a wani sabon rikici da ya barke tsakani yan kabilar Kutep da Fulani a yankunan Kwe Sati da Fikye dake karamar hukumar Ussa a jihar Taraba.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandar jihar Abdullahi Usan shine ya tabbatar da hakan ga manema labarai, inda yace adadin wadanda suka jikkata zai iya karuwa.
Ya kuma kara da cewa lamarin ya faru ne sakamakon rashin jituwa da aka samu tsakanin bangarorin biyu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: