An naɗa sabon Rijistara na Jami’ar Tarayya dake Dutse

0 244

Jami’ar Tarayya Dake Dutse ta yi sabon Rijistara a sanarwar da suka fitar a shafin su na Facebook yau Asabar, 18 ga Disamba, 2021 inda suka ambaci Dr. Abubakar Mijinyawa a matsayin sabon Rijistaran.

Muna tafe da ƙarin bayani.

Leave a Reply

%d bloggers like this: