An sake bude hanyar tantance ma’aikatan jinya da ungozoma a shafin intanet

0 114

Majalisar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa ta sake bude hanyar tantance ma’aikatan jinya da ungozoma a shafinta na intanet.

Binciken na yau Asabar ya nuna cewa ma’aikatan jinya da ungozoma za su iya gabatar da takardunsu.

Haka kuma, wata ma’aikaciyar jinya Anthony Ijeoma, ta yaba da kokarin kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa kan ganin an samu nasarar kawo sauyi.

Leave a Reply

%d bloggers like this: