Home Articles posted by Sawaba FM
Labarai

Gwamnatin Tarayya da hadin ta Jihar Jigawa sun kaddamar da rabon kayayyakin koyon rubutu da karatu ta gidajen rediyo

Gwamnatin Tarayya da hadin gwiwar gwamnatin Jihar Jigawa sun kaddamar da rabon kayayyakin koyon rubutu da karatu ta gidajen rediyo ga iyaye mata a kananan hukumomin Hadejia da Auyo. An raba kayayyakin ne ga iyaye mata kasancewar masana na bayyana cewa rashin ilimi tsakanin iyaye mata na taimakawa sosai wajen lalacewar al’umma.Continue reading
Labarai

PDP ta roki kasashen duniyA da su titsiye Shugaba Buhari akan matsalar tsaro a Najeriya

Jam’iyyar PDP ta roki kasashen duniya da sauran hukumomin dimokuradiyya da su tambayi Shugaba Muhammadu Buhari kan rawar da gwamnatinsa ke takawa wajen karuwar ta’addanci, da take hakkin dan adam, da magudin zabe, da cin hanci da rashawa, da rabuwar kawunan ‘yan kasa, da rugujewar tattalin arzikin kasa cikin shekaru shida da suka gabata. Ana […]Continue reading
Labarai

Jam’iyyar PDP ta bukaci gwamnan babban bankin kasa yayi murabus cikin gaggawa

jam’iyyar PDP ta bukaci gwamnan babban bankin kasa (CBN), Godwin Emefiele yayi murabus cikin gaggawa. Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar PDP na Kasa, Kola Ologbondiyan, yayin da yake zantawa da manema labarai yau a Sakateriyar Jam’iyyar ta Kasa a Abuja, ya ce wa’adin Emefiele a matsayin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, a karkashin gwamnatin jam’iyyar APC […]Continue reading