Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 197

Author

Umar Muhammad 2374 posts 0 comments

Labarai

Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Aikin Hako Danyen Mai Da Iskar Gas A Jihar Borno

Umar Muhammad May 24, 2023 0
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin neman aikin hako danyen mai da iskar gas na Wadi-B a jihar Borno inda hakan ke nuna cewa an koma aikin hako danyen mai da…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Jihar Edo Ta Kori Malamai 13 Na Jami’ar Ambrose Ali Ekpoma Mallakar Jihar

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Gwamnatin jihar Edo ta kori malamai 13 na jami’ar Ambrose Ali Ekpoma mallakar jihar bisa laifukan da suka hada da karyar yawan shekaru, zamba, rashin da’a, karbar kudi da kuma cin…
Read More...
Labarai

El’Rufai Ya Tsige Sarakunan Gargajiya Guda 2 A Jihar Kaduna

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Kwanaki kadan kafin karewar wa’adin mulkinsa, Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya amince da tsige sarakunan Piriga da Arak, Jonathan Paragua Zamuna da Aliyu Iliyah Yammah. Wata…
Read More...
Labarai

Matatar Man Dangote Zata Samar Da Da Gurabun Aikin Yi Ga Matasan Najeriya

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce matatar mansa da aka kaddamar za ta samar da gurabun aikin yi ga matasan Najeriya. Ya bayyana hakan ne a Legas a lokacin…
Read More...
Labarai

Jirgin Farko Na Maniyyatan Hajjin Bana A Jigawa Zai Tashi Ranar Asabar Mai Zuwa

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta tabbatar da cewa jirgin farko na maniyyata aikin hajjin bana zai tashi zuwa Saudiyya domin aikin hajjin bana a ranar Asabar mai zuwa, 27 ga…
Read More...
Labarai

Wani Direban Mota Ya Kashe ‘Yan Gida Daya Su Hudu Har Lahira A Jihar Jigawa

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Wani direban motar haya ya kashe ‘yan gida daya su hudu har lahira a karamar hukumar Babura ta jihar Jigawa. Wani mazaunin garin ya shaida wa manema labarai cewa lamarin ya faru ne…
Read More...
Labarai

Cutar Amai Da Gudawa Ta Kashe Akalla Mutane 10 A Kusa Da Pretoria Babban Birnin Kasar Afirka Ta Kudu

Umar Muhammad May 22, 2023 0
Cutar amai da gudawa ta kashe akalla mutane 10 a kusa da Pretoria babban birnin kasar Afirka ta Kudu, in ji hukumomin kiwon lafiya na kasar. Ma’aikatar lafiya a lardin Gauteng ta…
Read More...
Labarai

Mabiyan Sheikh Abduljabbar Sun Nemi A Bar Kotu Tayi Aikin Ta Ba Tare Da Tsangwama Ba

Umar Muhammad May 22, 2023 0
Mabiyan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara sun yi tir da wani yunkuri da suke zargin ana yi na kawo cikas ga karan da ya daukaka kan hukuncin kisa da kotu ta yanke masa. Ibrahim…
Read More...
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Akalla Mutane 9 A Karamar Hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna

Umar Muhammad May 22, 2023 0
Akalla mutane tara ne aka ruwaito ’yan bindiga sun kashe a wani hari a kauyen Ungwan Dakwa da ke kusa da unguwar Dogon Dawa a Karamar Hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna. Duk da…
Read More...
Labarai

Shugaban Karamar Hukumar Gumel Ya Kaddamar Da Aikin Feshin Maganin Sauro A Karamar Hukumar

Umar Muhammad May 22, 2023 0
Shugaban karamar Hukumar Gumel Alhaji Ahmed Rufai ya kaddamar da aikin feshin maganin sauro a Karamar Hukumar. Shugaban wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Haladu Musa Mele yace…
Read More...
Previous 1 … 195 196 197 198 199 … 238 Next

Latest News

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC na Jam’iyyar PDP

Prev Next 1 of 1,550
Popular Topics
  • Labarai5597
  • Siyasa755
  • Tsaro727
  • Jigawa463
  • Mayan Labarai438

Most Read

Labarai

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka…

1 day ago

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga…

1 day ago

INEC ta yi watsi da sanarwar taron NEC…

1 day ago
Prev Next 1 of 1,550

Recent Posts

Most Read

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

‘Yan Najeriya na biyan kashi 55 cikin dari ne kawai na…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Dole ne malami ya mallaki digirin Master’s tare da…

Hukumar NITDA ta bukaci a bawa Mutanen da ke da Bukata ta…

Rahoto

Tinubu ya ziyarci jihar Kaduna domin ƙaddamar da wasu…

NEMA ta tarbi ƴan Najeriya 147 da aka dawo da su daga Nijar

Najeriya za ta kwashe mutanenta daga Isra’ila da Iran

Kasashen waje

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Girke-Girke

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da…

Jirgin saman Indiya ya yi hatsari ɗauke da fasinja 200

Jakadun ƙasashen Yamma guda biyar sun nema Najeriya ta…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.