Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 198

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, Ya Zama Shugaban Kungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa

Umar Muhammad May 24, 2023 0
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya zama shugaban kungiyar gwamnonin jihohin Arewa. Inuwa Yahaya wanda gwamnonin Arewa 19 ne suka zabe shi yayin taron kungiyar da aka…
Read More...
Labarai

Tsohon Firay Ministan Burtaniya, Tony Blair, Ya Bayyana Shirinsa Na Marawa Gwamnatin Bola Tinubu…

Umar Muhammad May 24, 2023 0
Tsohon Firay Ministan Burtaniya, Tony Blair, ya bayyana shirinsa na marawa gwamnatin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu baya domin samun nasara a kan karagar mulki. Wata sanarwa da kakakin…
Read More...
Labarai

Ministocin Shugaba Buhari Sun Fara Mika Mulki Ga Manyan Sakatarorin Ma’aikatun Su

Umar Muhammad May 24, 2023 0
Kwanaki biyar kafin karewar wa'adin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ministocisa sun fara mika mulki ga manyan sakatarori a ma'aikatun su gabanin rusa majalisar ministocin. …
Read More...
Labarai

Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Aikin Hako Danyen Mai Da Iskar Gas A Jihar Borno

Umar Muhammad May 24, 2023 0
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da aikin neman aikin hako danyen mai da iskar gas na Wadi-B a jihar Borno inda hakan ke nuna cewa an koma aikin hako danyen mai da…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Jihar Edo Ta Kori Malamai 13 Na Jami’ar Ambrose Ali Ekpoma Mallakar Jihar

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Gwamnatin jihar Edo ta kori malamai 13 na jami’ar Ambrose Ali Ekpoma mallakar jihar bisa laifukan da suka hada da karyar yawan shekaru, zamba, rashin da’a, karbar kudi da kuma cin…
Read More...
Labarai

El’Rufai Ya Tsige Sarakunan Gargajiya Guda 2 A Jihar Kaduna

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Kwanaki kadan kafin karewar wa’adin mulkinsa, Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya amince da tsige sarakunan Piriga da Arak, Jonathan Paragua Zamuna da Aliyu Iliyah Yammah. Wata…
Read More...
Labarai

Matatar Man Dangote Zata Samar Da Da Gurabun Aikin Yi Ga Matasan Najeriya

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce matatar mansa da aka kaddamar za ta samar da gurabun aikin yi ga matasan Najeriya. Ya bayyana hakan ne a Legas a lokacin…
Read More...
Labarai

Jirgin Farko Na Maniyyatan Hajjin Bana A Jigawa Zai Tashi Ranar Asabar Mai Zuwa

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta tabbatar da cewa jirgin farko na maniyyata aikin hajjin bana zai tashi zuwa Saudiyya domin aikin hajjin bana a ranar Asabar mai zuwa, 27 ga…
Read More...
Labarai

Wani Direban Mota Ya Kashe ‘Yan Gida Daya Su Hudu Har Lahira A Jihar Jigawa

Umar Muhammad May 23, 2023 0
Wani direban motar haya ya kashe ‘yan gida daya su hudu har lahira a karamar hukumar Babura ta jihar Jigawa. Wani mazaunin garin ya shaida wa manema labarai cewa lamarin ya faru ne…
Read More...
Labarai

Cutar Amai Da Gudawa Ta Kashe Akalla Mutane 10 A Kusa Da Pretoria Babban Birnin Kasar Afirka Ta Kudu

Umar Muhammad May 22, 2023 0
Cutar amai da gudawa ta kashe akalla mutane 10 a kusa da Pretoria babban birnin kasar Afirka ta Kudu, in ji hukumomin kiwon lafiya na kasar. Ma’aikatar lafiya a lardin Gauteng ta…
Read More...
Previous 1 … 196 197 198 199 200 … 239 Next

Latest News

Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum 6,800 a watanni shida…

Gwamna Namadi ya bayyana cewa akwai wasu hanyoyin gwamnatin…

Amnesty ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin…

Shekara guda kenan tun bayan hakuncin Kotun Koli dangane da…

Prev Next 1 of 1,572
Popular Topics
  • Labarai5685
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Labarai

Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum 6,800 a watanni…

Gwamna Namadi ya bayyana cewa akwai wasu…

13 hours ago

Amnesty ta bayyana rashin jin daɗinta…

14 hours ago

Shekara guda kenan tun bayan hakuncin…

14 hours ago
Prev Next 1 of 1,572

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

Alƙaluma na nuna cewa an kashe mutum 6,800 a watanni shida…

Gwamna Namadi ya bayyana cewa akwai wasu hanyoyin gwamnatin…

Amnesty ta bayyana rashin jin daɗinta kan bayar da umarnin…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.