Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 202

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

Yajin Aikin Da Likitoci Masu Neman Kwarewa Suka Fara Ya Saba Wa Doka

Umar Muhammad May 17, 2023 0
A jiya ne gwamnatin tarayya ta bayyana yajin aikin gargadi na kwanaki biyar wanda likitoci masu neman kwarewa suka fara a yau da cewa ya sabawa doka. Ta ce kungiyar likitoci masu…
Read More...
Labarai

‘Yan Arewa Ne Suka Jawo Halin Da Ake Ciki Na Koma Bayan Ilimi A Arewa

Umar Muhammad May 17, 2023 0
Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu a jiya ya ce ‘yan Arewa ne suka jawo halin da ake ciki na koma bayan ilimi a Arewa. Ya yi jawabi ne a Abuja a wajen taron baje kolin manhaja koyarwa…
Read More...
Labarai

Antony Blinken Ya Yi Alkawarin Jajircewar Amurka Wajen Cigaban Dimokuradiyyar Najeriya

Umar Muhammad May 17, 2023 0
Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken, ya kira zababben shugaban kasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu, ta wayar tarho, inda ya yi alkawarin jajircewar kasarsa wajen cigaban…
Read More...
Labarai

Ina Shawartar Zababbun Gwamnoni Da Su Saka Hannun Jari Wajen Bunkasa Rayuwar Matasa

Umar Muhammad May 17, 2023 0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya shawarci zababbun gwamnoni da su saka hannun jari wajen bunkasa rayuwar matasa domin samun ci gaban tattalin arziki na zamani nan da…
Read More...
Labarai

Shugaba Buhari Ya Dawo Abuja Bayan An Duba Lafiyar Hakorinsa A Landan

Umar Muhammad May 17, 2023 0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Abuja bayan ya bi sahun sauran shugabannin kasashen duniya domin halartar bikin nadin sarautar Sarki Charles na Uku a matsayin Sarkin Birtaniya…
Read More...
Labarai

Kungiyar Mai Da Zaman Lafiya Ta Matan Borno Ta Yabawa Sojojin Kasarnan Kan Kubutar Da Wasu…

Umar Muhammad May 17, 2023 0
Kungiyar mai da zaman lafiya ta matan Borno ta yabawa sojojin kasarnan kan farmakin da ‘yan ta’adda suka kai a dajin Sambisa tare da kubutar da wasu daga cikin ‘yan matan makarantar…
Read More...
Labarai

Mutane 7 Sun Mutu Wasu 17 Kuma Sun Makale Bayan Ruftawar Wani Ramin Da Ake Hakar Ma’adinai

Umar Muhammad May 17, 2023 0
Mutane 7 ne suka mutu yayin da wasu 17 suka makale bayan da wani rami da ake hakar ma'adinai ya rufta a gundumar Birim ta Arewa da ke yankin Gabashin kasar Ghana.A cewar kafofin…
Read More...
Labarai

Majalisar Dattawa Ta Mika Kudurin Yin Takarar Ba Tare Da Jam’iyya Ba

Umar Muhammad May 17, 2023 0
Majalisar dattawa ta umurci magatakardar majalisar da ya mikawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kudirin canza kundin tsarin mulki mai lamba 58 domin ya amince da shi.Kudirin ya nemi a…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Wani Tsarin Kiwon Lafiya Ta Hanyar Intanet

Umar Muhammad May 16, 2023 0
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da wani tsarin kiwon lafiya ta hanyar intanet wanda zai iya ajiyewa Najeriya dala biliyan 1 da miliyan 200 da ake kashewa a duk shekara wajen tafiya ganin…
Read More...
Labarai

Sama Da Mutane Dubu 40 Ne Ke Mutuwa Kowace Shekara

Umar Muhammad May 16, 2023 0
Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya ta ce sama da mutane dubu 40 ne ke mutuwa a duk shekara sakamakon hadarurrukan ababen hawa a kan tituna a Najeriya.Shugaban hukumar na kasa, Dauda Biu…
Read More...
Previous 1 … 200 201 202 203 204 … 239 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.