Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 205

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

El-Rufai Da Gwamnan Jihar Anambra, Charles Soludo, Sun Bukaci A Kawo Karshen Tsarin Tallafin Man…

Umar Muhammad May 10, 2023 0
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da takwaransa na jihar Anambra, Charles Soludo, sun bukaci gwamnatin tarayya da ta kawo karshen tsarin tallafin man fetur wanda ya yi illa ga…
Read More...
Labarai

Akalla Yara Maza Da Mata 17 Ne Suka Mutu Sakamakon Kifewar Wani Jirgin Ruwa A Jihar Sokoto

Umar Muhammad May 10, 2023 0
Akalla yara maza da mata 17 ne suka mutu sakamakon kifewar wani jirgin ruwa da suke ciki a kogin Dandeji da ke karamar hukumar Shagari a jihar Sokoto. Shugaban karamar hukumar,…
Read More...
Labarai

Hukumar Sadarwa Ta Kasa (NCC) Ta Horar Sama Da Matasa 2,000 Kan Sana’o’in Fasahar Zamani

Umar Muhammad May 10, 2023 0
Sama da matasa dubu 2 daga shiyyoyi shida na kasar ne aka horar da su sana’o’in fasahar zamani a shirin samar da ayyuka ga matasa da Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) ta gabatar. …
Read More...
Labarai

Atiku Yace Dole A Cigaba Da Amfani Da Na’urar BVAS A Wajen Gudanar Da Zabe A Najeriya

Umar Muhammad May 10, 2023 0
A wani cigaban kuma, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace dole a cigaba da amfani da na’urar BVAS a matsayin abin tantance masu kada kuri’a da aikawa da sakamakon zabe…
Read More...
Labarai

Buhari Da Tinubu Sun Taya Gwamnan Jihar Osun Adeleke Murnar Nasarar Da Ya Samu A Kotun Koli

Umar Muhammad May 10, 2023 0
A halin da ake ciki, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da hukuncin da kotun koli ta yanke kan zaben gwamnan jihar Osun da aka gudanar a ranar 16 ga Yuli 2022 da kuma muhimmiyar…
Read More...
Labarai

Shugaba Buhari Ya Tsawaita Zamansa A Birnin Landan Da Mako Guda Domin A Duba Hakoransa.

Umar Muhammad May 10, 2023 0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsawaita zamansa a birnin Landan na kasar Birtaniya da mako guda domin a duba hakoransa. Tun da farko dai shugaban kasar ya tafi Burtaniya ne a…
Read More...
Labarai

Kamfanonin Jiragen Saman Kasarnan Sun Amince Su Yi Jigilar Maniyyatan Najeriya Zuwa Aikin Hajji

Umar Muhammad May 10, 2023 0
Hukumar Alhazai ta Kasa NAHCON da kamfanonin jiragen sama guda hudu da za su yi jigilar maniyyatan Najeriya zuwa aikin hajjin bana sun cimma matsaya. Kamfanonin jiragen saman sun…
Read More...
Labarai

Akalla Falasdinawa 13 Da Suka Hada Da Kwamandojin Kungiyar Jihadin Musulunchi Guda Uku Aka Kashe A…

Umar Muhammad May 9, 2023 0
Akalla Falasdinawa 13 da suka hada da kwamandojin kungiyar Jihadin Musulunchi guda uku aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a zirin Gaza. Wani jami'in kiwon lafiya na Falasdinu…
Read More...
Labarai

Kotu A Senegal Ta Yankewa Babban Dan Siyasar Adawa Daurin Talala Na Watanni Shida

Umar Muhammad May 9, 2023 0
Wata kotu a Senegal ta yanke hukuncin daurin talala na watanni shida da cin tarar dala dubu 300 ga wani babban dan siyasar adawa, Ousmane Sonko, wanda ke da niyyar tsayawa takara a…
Read More...
Labarai

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Saki Faifan Bidiyon Wadanda Sukayi Garkuwa Dasu Suna Kukan Neman Agaji

Umar Muhammad May 9, 2023 0
Wasu ‘yan bindiga da suka yi garkuwa da wata dalibar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Zamfara da ke Gusau, Ummulkhairi Musa, tare da wasu mutane biyar sun fitar da wani faifan…
Read More...
Previous 1 … 203 204 205 206 207 … 239 Next

Latest News

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Prev Next 1 of 1,575
Popular Topics
  • Labarai5697
  • Siyasa784
  • Tsaro742
  • Jigawa480
  • Mayan Labarai438

Most Read

Wasanni

Barcelona ta ba Lamine Yamal lamba 10

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr.,…

1 day ago

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji…

2 days ago

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo…

2 days ago
Prev Next 1 of 1,575

Recent Posts

Most Read

Cinikayya tsakanin Amurka da Najeriya ta kai dala biliyan…

Gwamnatin Tarayya ta na tsare-tsaren karyar da farashin…

Gwanatin Tarayya ta himmatu wajen inganta karfin sashen…

’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar…

Prev Next 1 of 16

Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara…

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga…

Jami’ar Gashua da ke Yobe ta gudanar da bikin kaddamar da…

Rahoto

An ɗaura auren Umaru Musa Yar’Adua Jnr., ɗan marigayi…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar…

Manhajar TikTok ta goge fiye da bidiyo miliyan 3.6 a…

Kasashen waje

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

Girke-Girke

Hukumar Alhazai ta kasa ta fara shirin aikin hajjin 2026

Gwamnatin Tarayya tace bazata karɓi ƴanciranin Venezuela da…

EFCC ta kama tsohon babban jami’in kuɗi na NNPCL bisa…

Gwamnatin Benue ta sanar da hutu a yau Laraba 18 ga Yuni…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.