Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad
  • Page 208

Author

Umar Muhammad 2369 posts 0 comments

Labarai

Shugaba Buhari Ya Nemi Majalisa Ta Tantance Wasu Mutane 6 Domin Nada Su A Matsayin Kwamishinonin…

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta tabbatar da sake nadin Abike Dabiri Erewa a matsayin shugabar hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje.Bukatar…
Read More...
Labarai

Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Rukunin Gidajen Zuba Na Naira Biliyan 9 Da Rabi

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a yau ya kaddamar da rukunin gidajen tarayya dake Zuba a babban birnin tarayya Abuja.Rukunin gidajen wanda aka gina akan fili mai fadin kadada 18.5, ya…
Read More...
Labarai

An Aika Da Jami’an ‘Yansanda Kan Titunan Nairobi Gabannin Zanga-Zangar ‘Yan Adawa

Umar Muhammad May 2, 2023 0
An aika da jami’an ‘yansanda kan titunan Nairobi, babban birnin kasar Kenya, gabannin zanga-zangar da ‘yan adawa suka shirya gudanarwa. Jagoran ‘yan adawa, Raila Odinga, ya sha…
Read More...
Labarai

Gwamnan Jihar Kebbi Ya Umarci Sakataren Gwamnatin Jihar Ya Shiga Tsakanin Sojoji Da Ma’aikatan…

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Gwamna Abubakar Atiku Bagudu na jihar Kebbi yace ya umarci sakataren gwamnatin jihar, Babale Umar Yauri, da ya shiga tsakani a rashin jituwar da aka samu tsakanin sojoji da ma’aikatan…
Read More...
Labarai

NEMA Ta Gargadi Mazauna Jihar Kwara Dangane Da Ambaliyar Ruwan Dake Tunkarowa A Bana

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Ofishin hukumar agajin gaggawa ta kasa NEMA na Minna ya gargadi mazauna jihar Kwara dangane da ambaliyar ruwan dake tunkarowa a bana. Hukumar ta shawarci hakimai da dagatai da…
Read More...
Labarai

NAHCON Ta Gargadi Maniyyata Hajjin Bana Da Su Kauracewar Safarar Miyagun Kwayoyi

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Edo ta gargadi maniyyata hajjin bana a jihar da su kauracewar safarar miyagun kwayoyi zuwa Makkah a kasar Saudiyya domin aikin hajji. Sakataren…
Read More...
Labarai

RANAR MA’AIKATA: NLC Tayi Kira A Kara Shekarun Aiki Ga Ma’aikatan Gwamnati Zuwa Shekaru 65

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Kungiyar kwadago ta kasa, NLC, ta yi kiran a sake bibiyar shekarun ritayar ma’aikatan gwamnati da shekarun aiki ga dukkan ma’aikatan gwamnati zuwa shekaru 65. Shugaban kungiyar na…
Read More...
Labarai

An Samu Mutane 532 Da Aka Tabbatar Sun Kamu Da Cutar Kyanda A Najeriya

Umar Muhammad May 2, 2023 0
An samu mutane 532 da aka tabbatar sun kamu da cutar kyanda a Najeriya, daga cikin mutane dubu 1 da 686 da ake zargin sun kamu da cutar, ciki har da mutane 124 da suka mutu. An samu…
Read More...
Labarai

Cutar Zazzabin Lassa Yayi Ajalin Mutane 154 A Fadin Jihohi 26

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Hukumar kula da yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) tace cutar zazzabin Lassa yayi ajalin mutane 154 a fadin jihohi 26 tun farkon shekararnan. A wani rahoton halin da ake ciki kan…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Horas Da ‘Yansandan Cikin Al’umma Dubu 25

Umar Muhammad May 2, 2023 0
Mai bawa shugaban kasa shawara kan kafafen yada labarai da hulda da jama’a, Femi Adesina, yace gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta horas da ‘yansandan cikin al’umma dubu 25 a…
Read More...
Previous 1 … 206 207 208 209 210 … 237 Next

Latest News

Gwamnatin jihar Anambra ta haramta raba

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da daukar sabbin…

Najeriya ba za ta koma mulkin soja ba – Yakubu Gowon

Kotu ta yankewa tsohon shugaban Maurtania wa’adin…

Prev Next 1 of 1,503
Popular Topics
  • Labarai5412
  • Siyasa701
  • Tsaro695
  • Mayan Labarai437
  • Jigawa425

Most Read

Labarai

Gwamnatin jihar Anambra ta haramta raba

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince…

11 minutes ago

Najeriya ba za ta koma mulkin soja ba…

1 hour ago

Kotu ta yankewa tsohon shugaban…

3 hours ago
Prev Next 1 of 1,503

Recent Posts

Most Read

Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya fada sana’ar da…

Hukumomi a Najeriya sun kama mutum uku bisa zargin safarar…

Tinubu ya bai wa ma’aikatu umarnin amfani da kayan da…

Sanata Shehu Buba zai horas da matasa 250 kan sana’ar…

‘Yan Kasuwa na nuna damuwar su kan faduwar farashin…

Prev Next 1 of 14

Ilimi

Ƙungiyoyin malaman makarantu sun shiga yajin aiki a Nijar

Me ya sa jarabawar JAMB ta bana ta bar baya da ƙura?

Shugaban JAMB ya nemi afuwa kan kurakuran da suka faru a…

Rahoto

Gwamnatin jihar Anambra ta haramta raba

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da daukar sabbin…

Najeriya ba za ta koma mulkin soja ba – Yakubu Gowon

Kasashen waje

Kotu ta yankewa tsohon shugaban Maurtania wa’adin…

Ƙungiyoyin malaman makarantu sun shiga yajin aiki a Nijar

Ronaldo ya yi alfahari da ɗansa ya buga wa Portugal tamaula

Girke-Girke

Kotu ta yankewa tsohon shugaban Maurtania wa’adin…

Ƙungiyoyin malaman makarantu sun shiga yajin aiki a Nijar

Ronaldo ya yi alfahari da ɗansa ya buga wa Portugal tamaula

Sojoji masu mulkin Mali sun rusa dukkan jam’iyyun siyasa a…

  • Home
  • FAQs
  • About Us
  • Contact us
© 2025 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.