Home Blog Left Sidebar
Labarai Siyasa

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Ya Yiwa Gwamna Badaru Ta’aziyar Rasuwar Dan Uwansa

Toshon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido tare da Dan sa Kuma Santurakin Dutse Alhaji Mustapha Sule Lamido, sun yiwa Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar ta’aziyar rasuwar Dan uwansa. Wannan na kunshen cikin wata sanarwa da Mai taimakawa Gwamna Badaru kan Sabbin Kafafen Sadarwa Auwal Danladi Sankara, ya rabawa manema labarai ta shafinsa na Facebook. Haka […]Continue reading