Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Najeriya ta ce ta janye yajin aikin da ta fara a ranar 1 ga watan Afrilun da muke ciki. Shiugaban kungiyar na kasa Dakta Uyilawa Okhuaihesuyi, ya tabbatarwa da manema labarai hakan. Yace an cimma wannan matsaya ne a wata tattaunawa da aka yi da kwamitin Continue reading
HADEJIA POLO CLUB: Za’a kaddamar da filin wasan kwallon doki da tsere a Hadejia (Polo club and race course). Jigawa tana gab da shiga jihohin da ke wasan polo a kasar nan kasancewar shirye-shiryen fara aiki a hukumance akan batun na sunyi nisa. Babban kulob din Polo na Hadejia a cikin jigawar da ake fata […]Continue reading
Mai horas da Real Madrid Zinaden Zidane ya shawarci kaftin din Barcelona Lionel Messi kan cewar zai fi kyau yayi ritaya a kungiyarsa, maimakon neman sauyin sheka kamar yadda aka rika alakanta shi da hakan a watannin baya bayan nan. A cewar Zidane kasancewar Messi a Spain na karawa gasar La Liga daraja, dan haka […]Continue reading
Majalisar wakilan Najeriya na tattaunawa a kan wani ƙuduri da aka gabatar a gabanta, da ke neman bai wa sojoji mata da takwarorinsu da ke aiki da ƙungiyoyin tsaro a ƙasar damar sanya hijabi idan suna da sha’awa. Ɗan majalisar da ya gabatar da ƙudurin Saidu Abdullahi ya shaida wa BBC cewa ya gabatar da […]Continue reading
Fadar Masarautar Birtaniya ta Buckingham ta sanar da mutuwar Yarima Philip mijin Sarauniyar Ingila a yau Juma’a. Yarima Philip ya mutu ne yana da shekara 99 a duniya. A wata sanarwa da Fadar Buckingham ta fitar ta ce: “Cikin tsananin jimami Mai martaba Sarauniyar Ingila ta sanar da mutuwar mijinta abin ƙaunarta, Mai girma Yarima […]Continue reading
Shugaban Kasar Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum ya nada Mahamane Sani Mahamadou, dan Shugaba Mahamdou Issoufou Ministan Mai da Lantarki na Kasar. Mahaifin Mahamane Sani Mahamadou shi ne Shugaban Kasar da ya mika mulki ranar Juma’a ga Bazoum, wanda tsohon na hannun damansa ne kuma Ministansa na Harkokin Cikin Gida. Sunan Mahamane Sani Mahamadou na daga […]Continue reading
Kamfanin kayan abinci na BUA ya ce zai kwace lasisin duk wani dilan kayansa da ya kara farashin kayan don kuntata wa al’umma da neman kazamar riba a watan Azumin Ramadan. Shugaban Rukunin Kamfanonin BUA, Abdussamad Isiyaku Rabiu ya ce kamfanin ya riga ya samar da kayan da za su wadaci abokan huldarsa a fadin […]Continue reading
Wani matashi ya fille kan kakarsa mai kimanin shekara 70 kai, sannan ya wuce da shi kai tsaye zuwa ofishin ’yan sanda. Jami’an ’yan sanda a babban caji ofis din da ke yankin Kisumu sun cika da al’ajbi bayan da matashin mai shekara 24 ya shiga wurinsu ya nemi su bude bokitin. Da farko sun […]Continue reading
Hukumar NDLEA mai hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya, ta gano wasu gonaki uku da ake noma tabar wiwi a Jihar Kano. Shugaban Hukumar reshen jihar, Isa Likita Muhammad ya ce sun kuma kama mutum biyar da ake zarginsu da noman tabar yayin da kuma suka samu nasarar gano wasu gidaje biyu da […]Continue reading
ukaddashin Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Usuman Alkali Baba ya karbi ragamar jagorancin Rundunar daga hannun Mohammed Adamu mai barin gado. Alkali ya karbi aiki shugabancin ne a Hedikwatar Rundunar, jim kadan bayan Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya daura masa sabon mukaminsa a ranar Laraba a Fadar Shugban Kasa. Bikin mika ragamar shugabancin […]Continue reading