Home Archive by category Education

Education

Education Hotuna Jigawa Labarai Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa

Dan Majalisa Ya Bayarda Tallafin Fam Din Jamb Ga Dalibai 200 A Jigawa

An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya kaddamar jiya, a garin Hadejia. Taron yasamu halartar manyan mutane kamar su mai girma Baraden Hadejia Amb. Haruna Ginsau da Shugaban karamar Hukumar Hadejia Hon. Abdullahi […]Continue reading
Education Jigawa Labarai Mayan Labarai Rayuwa

An Ginawa Masu Hidimtawa Ƙasa Sabon Masauki A Kazaure

Gwamnatin jihar Jigawa tayi bikin mika sabon masaukin masu yiwa kasa hidima, NYSC, da ta gina ga Hukumar masu yiwa kasa hidima, a garin Kazaure. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, shine ya mika makullan masaukin masu yiwa kasa hidimar ga babban daraktan hukumar, Birgediya Janar Ibrahim Shu’aibuYace gwamnatin jihar Jigawa ta gina masaukan masu yiwa kasa […]Continue reading
Education Labarai Mayan Labarai Siyasa

Abin Mamaki: Gwamnan Kaduna Ya Sa Ɗansa A Firamaren Gwamnati

A ranar Litinin ne Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya sa ɗansa mai shekaru shida da haihuwa, Abubakar Al-Siddique El-Rufa’i a makarantar firamare mallakin Gwamnatin Jihar, Kaduna Capital School. Ana ganin hakan a matsayin wani cika alƙawarin kamfe da Gwamna El-Rufa’i ya yi a 2017, lokacin da ya bayyana yunƙurinsa na gyara ɓangaren ilimi a […]Continue reading