Shugaban Sashen Yada Labarai na Kamfanin, Ibrahim Shawai, ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Kano.Continue reading
katsina
Hakan na nufin cewa yau, Alhamis ita ce ranar talatin ga watan Dhul-Hijjah, shekara ta 1442 bayan hijrah, yayin da gobe Juma’a zata zamo daya ga watan Muharamm, a sabuwar shekarar musulunci ta 1442 bayan hijrah.Continue reading
Masarautar dai ta aikewa da gwamnatin jihar, dangane da matakin, wanda ta bayyana matsalar tsaro, hadi da cutar alakakai ta corona, a matsayin musabbabi.Continue reading
Ana zargin yana aikata aika-aikar duk lokacin da kakar yaran wadanda suke zaune a wajenta, ta bar gida domin zuwa suyar kosai.Continue reading
Ana kyautata zaton cewa Isa Funtua na daya daga cikin masu karfin fada aji a gwamnatin Buhari.Continue reading
Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, bayan taron kungiyar kan Covid-19 karo na 8, da ya gudana ta kafar Video a jiya Laraba.Continue reading
Gwamnan jihar ta Nassarawa Andullahi Sule ne ya bayyana hakan yayin jawabi ga Almajiran dake jihar da suke cikin rukunin farko da za'a mayar da suka fito daga kudancin jihar.Continue reading
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su laminci ganganci da rayuwarsu ba.Continue reading
Babban alkalin Jihar Katsina, Mai shari’a Musa Abubakar Danladi, ya bayar da umarnin sakin fursunoni 185 daga gidajan yarin da ke fadin jihar, wani bangare na dakile yaduwar cutar COVID19 wajan ragewa cunkosan jama’a. Cikin sanarawar da bababan magatakardar jihar Katsina, Alhaji Kabir Shu’aibu ya sanyawa hannu kuma ya rabawa manema labarai a jihar katsina, […]Continue reading
Kungiyar Gwamnonin Arewa tana bukatar kudade na musamman daga gwamnatin tarayya domin dakile yaduwar COVID-19 a yankin Arewa. Shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, shine yayi kiran a wata sanarwa da daraktan yada labaransa, Dr. Makut Machan ya fitar a Jos, bayan ganawar gwamnonin kungiyar ta hanyar faifan bidiyo. A cewar sanarwar, shugaban […]Continue reading