Da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, kakakin gamayyar, Abdul-Azeez Suleiman, yace gammayyar zata hada kan daruruwan matasa a yankin, wajen fitowa kan tituna har sai an biya musa bukatunsu.Cigaba
Bauchi,
An rawaito cewa kungiyyar yan kwadago a jiya ta gudanar da wani taron tattaunawa domin samun bakin zaren yanda zasu gudanar da zanga zangarCigaba
Kwamishinan kasuwanci da masana’antu na jihar Bauchi, Mohammed Sadiq, yayi murabus daga mukaminsa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook. Kwamishinan a sanarwar tasa, ya godewa tsohon kakakin majalisar wakilai ta kasa, Yakubu Dogara, wanda a cewarsa shine yayi silar bashi mukamin. Hadimin Yakubu Dogara mai yada labarai, […]Cigaba
Hakan na nufin cewa yau, Alhamis ita ce ranar talatin ga watan Dhul-Hijjah, shekara ta 1442 bayan hijrah, yayin da gobe Juma’a zata zamo daya ga watan Muharamm, a sabuwar shekarar musulunci ta 1442 bayan hijrah.Cigaba
Akalla mamata dari uku da goma sha biyu aka samu cikin yan fanshon kananan hukumomi, wadanda ake biya fansho a jihar Bauchi.Cigaba
An zabi harshen hausa Dan gudanar da fassarar hudubar Ranar Arfa A kasar saudiyya Shugaban manyan masallatan nan biyu (Ka’abah da Madinah), Sheikh Abdur-Rahman Bin Abdul-Aziyz As-Sudais, ya bada umarnin a fassara Hudubar ranar Arafah na wannan shekarar kai tsaye cikin manyan Harsunan duniya guda goma, ciki har da harshen Hausa, hukumomin masallatan sun duba […]Cigaba
Sarkin musulman Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana ranar juma’a 31 ga watan da muke ciki a matsayin ranar sallar idi babba, tare da bukatar al’ummar musulmi su gudanar da sallar Idin a masallatan juma’a ba’a wajajan da aka saba gudanar da sallar idi ba.Cigaba
Malamin ya ayyana cewa Almajirai suna da ‘yancin gudanar da addininsu ba tare da wata tsangwama ba a kudin tsarin mulki.Cigaba
Rilwanu Sulaiman ya fada a taron ganawar masu ruwa da tsaki, tare da gwamnatin jihar Bauchi cewa soke hawan ya zama tilas sanadiyyar annobar corona a fadin duniya.Cigaba
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara mayar da dalibai sama da 400 zuwa jihohin su na asali. Sakataran Gwamnatin jihar Bashir Ahmad, ya bayyana haka a yayin da aka fara mayar da almajiran zuwa jihohin su, domin dakile yaduwar cutar corona a jihar. An bayyana cewa yawancin daliban da aka maida zuwa asalin jihar su, sun […]Cigaba