Home Labarai Archive by category Hotuna

Hotuna

Al'ajabi Bauchi, Hotuna Jigawa katsina Labarai Mayan Labarai Rayuwa

Hotunan Matashin da ya Ƙuduri Aniyar Zuwa Duk Ƙasashen Duniya, Ya Iso Nijeria

Wani Matashi ɗan ƙasar Australian mai shekaru 27 ya ƙuduri aniyar ziyarar duk ƙasashen dake Duniya. Babban burinsa shi ne ya kasance Matashi mai mafi ƙarancin shekaru ɗan asalin ƙasar su da ya shiga duk ƙasashen duniya. Yanzu haka iso Nijeria, kuma ita ce cikin ƙasa ta 177 da ya ziyarta. Wanda hakan ke nufin […]Continue reading
Education Hotuna Jigawa Labarai Mayan Labarai Rayuwa Sawaba Siyasa

Dan Majalisa Ya Bayarda Tallafin Fam Din Jamb Ga Dalibai 200 A Jigawa

An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya kaddamar jiya, a garin Hadejia. Taron yasamu halartar manyan mutane kamar su mai girma Baraden Hadejia Amb. Haruna Ginsau da Shugaban karamar Hukumar Hadejia Hon. Abdullahi […]Continue reading
Addini Hotuna Jigawa Labarai Lafiya Mayan Labarai Rayuwa Sawaba

An Kammala Jigilar Alhazan Nijeriya, Duba Don Sanin Adadinsu

Hukumar Alhazai ta Kasa ta bayar da sanarwar kawo karshen  jigilar maniyyata daga Najeriya zuwa aikin Hajjin Bana a Saudiyya. Sanarwar na cikin jawabin da aka bawa kamfanin dillancin labarai, daga hannun shugaban sashen hulda da jama’a ta hukumar, Fatima Usara, jim kadan bayan jigilar karshe a jirgin karshe wanda ke dauke da ma’aikatan hukumar, […]Continue reading