Browsing Category
Ilimi
Gwamnatin Kano ta ware kudi naira biliyan 4 da milyan dari 6 ga jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi
Gwamnatin jihar Kano ta ware kudi naira biliyan 4 da milyan dari 6 domin ginin ofishin gudanarwa da kuma samar da sauran ababen more rayuwa a jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi mallakin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta godewa Alhaji Sule Lamido bisa bayar da gidansa daya ke ciki ga jami’ar jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta godewa tsohon gwamnan Jihar Alhaji Sule Lamido bisa bayar da gidansa daya ke ciki ga jami’ar jiha, domin mai dashi cibiyar nazari da binciken ilimin addinin!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano na samar da na’urar mutum-mutumi
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, dake Wudil, wadda aka canjawa suna Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote, na samar da na’urar mutum-mutumi da zai taimakwa ma’aikata wajen!-->…
Read More...
Read More...
An umurci shugabannin makarantu da su mayar wa dalibai kudaden da suka karba na WAEC/NECO
Hukumar tabbatar da ingancin ilimi ta jihar Benuwe, ta umurci shugabannin makarantun sakandaren jihar da su gaggauta mayar da kudaden da suka karba na gudanar da jarabawar WAEC/NECO ga!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Al-Qalam ta tabbatar da sace daliban ta mata guda 2
Jami’ar Al-Qalam dake Katsina ta tabbatar da sace dalibai mata 2 a jami’ar ranar litinin data gabata.
Cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na jami’ar Akilu A. Atiku, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samar da kayayyakin koyo da koyarwa ga makarantun yayan Fulani makiyaya a jihar Jigawa
Hukumar kula da makarantun yayan Fulani makiyaya ta jihar Jigawa ta samar da kayayyakin koyo da koyarwa ga makarantun yayan Fulani makiyaya na kananan hukumomin Ringim da kuma Taura
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a fara rajistar jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire UTME
A yau Litinin 15 ga watan Junairu ne za a fara rajistar jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare (UTME) ta shekarar 2024.
Hukumar Jarabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata kashe kimanin Naira biliyan hudu da rabi a duk shekara kan dalibai
Gwamnatin jihar Jigawa zata kashe kimanin naira biliyan hudu da rabi a duk shekara wajen biyan kudaden yan makaranta.
Gwamna Umar Namadi ne ya bayyana hakan a jiya a wajen taron!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Bauchi ta bukaci goyon baya da tallafin asusun TETFund
Gwamnatin jihar Bauchi ta bukaci goyon baya da tallafin asusun tallafawa manyan makarantu na TETFund ga jami’oi mallakar jihar domin bunkasa fannonin horar da aikin noma da sauran!-->…
Read More...
Read More...
An jinkirta buɗe makarantu a zangon farko da aka tsara farawa a yau a Zambia
Mahukunta a Zambiya sun jinkirta buɗe makarantu a zangon farko da aka tsara farawa a yau zuwa nan da makonni uku masu zuwa.
Wannan ya zo ne bayan ƙaruwar mace-mace da ke da alaƙa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...