Browsing Category
Jigawa
Kungiyar NAWOJ ta nemi a samar da dokar da zata kara bayar da kariya, yanci da kuma damarmaki ga…
Kungiyar mata yan jarida ta kasa reshen jihar Jigawa, tayi kira da a samar da dokar da zata kara bayar da kariya, yanci da kuma damarmaki ga mata da kuma sassauta dabai-bayin da al’adu!-->…
Read More...
Read More...
Addu’a ce babban makamin magance matsin rayuwa da jama’a ke fuskanta a fadin Najeriya
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya bayyana addu’a a matsayin babban makamin magance matsalolin wahalhalun da jama’a ke fuskanta a fadin kasa.
Yayi wannan jawabi ne yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa zata ciyar da mutane 171,900 a kowace rana cikin watan Ramadana
Gwamnatin jihar jigawa tace zata ciyar da akalla mutane dubu 171 da 900 a kowace rana cikin watan ramadana mai kamawa.
Gwamna Mallam Umar Namadi ya bayyana haka yayin kaddamar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya ƙarɓi kundin rahoton sakamakon tantance ma’aikatan jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar A. Namadi ya ƙarɓi kundin rahoton sakamakon tantance ma'aikata da aka yi a shekarar da ta gabata, wadda aka yi shi domin haɗe bayanan ma'aikata a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150
Gwamnatin jihar Jigawa zata samar da Karin makarantun islamiyyu guda 150 domin karantar da Fulani makiyaya
Sakatariyar gudanarwa ta hukumar llmin Ya’Yan Fulani makiyaya ta jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An yabawa Gwamna Namadi bisa aikin hanyar Kwanar Kuka-Gatsanya-Manaba zuwaTafa
Shugaban kwamatin ayyuka da sufuri na majalisar dokokin jihar Jigawa Alhaji Yusuf Ahmad Bulangu, ya yabawa Gwamna Malam Umar Namadi bisa aikin hanyar Kwanar Kuka-Gatsanya-Manaba!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta yanke shawarar daukar malaman gona masu digiri guda 400
Gwamna Umar Namadi ya yi gargadi cewar manoman da aka baiwa bashin kayayyakin noma karkashin shirin noman alkama na kasa kuma basa cikin shirin zasu biya farashin irin yadda yake a!-->…
Read More...
Read More...
Al’ummar unguwar Mandara dake garin Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu
Al’ummar unguwar Mandara dake karamar hakumar Hadejia sun shirya bikin karrama Dr. Usman Aliyu wanda ya kammala karatun digirin digir-gir a jami’ar Najeriya ta Nsuka.
Da yake jawabi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NLC da TUC reshen jihar Jigawa sun yi watsi da batun biyan karin albashin Naira dubu 10
Kungiyoyin Kwadago na kasa, NLC da TUC reshen jihar Jigawa sun yi watsi da batun biyan karin albashin Naira dubu 10 da gwamnatin jihar ta shirya fara biya daga watan jumairun daya!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar jin dadin Alhazai zata gudanar da bita ga sabbin jamianta na kananan hukumomi
Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Jigawa zata gudanar da taron bitar sanin makamar aiki ga sabbin jamianta na kananan hukumomi wato center officers.
Hakan na kunshe ne a wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...