Browsing Category
Labarai
Nadin da aka yi wa alkalai 22 na kotun koli a Najeriya ya tayar da kura a bangaren shari’a
Hakan ya faru ne saboda wasu manyan alkalai masu rike da mukaman gwamnati da wadanda suka yi ritaya sun shiga cikin jerin sunayen da hukumar kula da harkokin shari’a ta tarayya, ta!-->…
Read More...
Read More...
Ana zargin wani mai sayar da Yalo da yin lalata da wata yarinya ‘yar shekara tara
Ana zargin wani mai sayar da Yalo mai suna Auwalu Abubakar a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano da yin lalata da wata yarinya ‘yar shekara tara.
Lamarin ya faru a ranar 9 ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu ba a san ko su waye ba sun bullo da damfara ta hanyar amfani da lambar waya 081-08763824
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta yi kira ga al’umma da su yi hattara da ayyukan damfara da wasu da ba a san ko su wanene ba suke yi ta hanyar amfani da lambar waya 081-08763824.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta kafa dokar ta baci a fannin kiwon lafiya a Najeriya
Ana bayyana hakan ne yayin da masu ruwa da tsaki a sassan sassan kasar nan suka hallara a jihar Ekiti domin halartar taron majalisar kula da lafiya na kasa karo na 64 inda ake!-->…
Read More...
Read More...
Godwin Emefiele ya ki amsa tuhumar da ake masa kan almundahana da wasu makudan kudade
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, a gaban kuliya, a kan tuhume-tuhume shida da suka shafi almundaha kan sayen wasu!-->…
Read More...
Read More...
Baza mu lamunci duk wani nau’in taruwar jama’a da sunan zanga-zanga ko tada zaune tsaye ba a jihar…
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa zata samarwa mazauna jihar tsaro da zaman lafiya, kafin da kuma bayan sanar da hukuncin zaben gwamnan Jihar.
Kwamishinan ‘Yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a sakewa fannin ilimin Tsangaya da Islamiyya fasali a jihar Bauchi
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad ya jaddada kudirin gwamnatin sa, na sakewa fannin ilimin Tsangaya da Islamiyya fasali domin samun karatu cikin sauki kuma mai inganci,da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Shugabancin kungiyoyin NLC da TUC da kungiyar ‘Yan Fansho sun yabawa gwamna Uba Sani
Shugabancin kungiyoyin kwadago na NLC da TUC da kungiyar ‘Yan Fansho a Jihar Kaduna, sun yabawa gwamnan jihar Uba Sani sakamakon sakin kudi kimanin Naira Bilyan 3.1 domin biyan ‘Yan!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu na kokarin inganta rayuwar ‘Yan Najeriya marasa galihu – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, yace shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na kokarin inganta rayuwar ‘Yan Najeriya marasa galihu.
Kashim Shettima ya fadi haka a fadar shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin sa ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata, amma ya gaji kadarori daga gwamnatin.
Shugaba Tinubu wanda ya fadi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...