Browsing Category
Labarai
Gwamnatin Yobe Ta Yiwa Jarirai Da Masu Juna Biyu Gata
Gwamnatin jihar Yobe ta kaddamar da shirin makon kula da kananan yara da mata masu juna biyu.
Gwamnan jihar Alhaji Mai-Bala-Buni wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Alhaji Idi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gaskiyar Kuɗin Kwangilar Layin Dogon Lagas – Ibadan
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce kudin ayyukan layin dogo daga Legas zuwa Ibadan dala bilyan 1.58 ne, ba dala bilyan biyu ba, kamar yadda wasu kafafen yada labarai ke yadawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ku Kiyayi Karbar Na Goro – Kakakin Majalisar Bauchi
Kakakin
majalissar dokokin jihar Bauchi Alhaji Abubakar Sulaiman ya gardadi ma’aikatan
jihar akan rashin mutunta ayyukansu da karbar cin hanci da rashawa da kuma kin
zuwa aiki.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nan Gaba Kadan Yan Najeriya Zasu yi Dariya- Osinbajo
Mataimakin
shugaban kasa farfesa yemi osinbanjo ya ce matsalolin da ake fusknata a
Najeriya wata babbar nasara ce nan gaba.
Ya bayyana
haka ne yayin wani taro a kasar Amurka cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 5 Sun Hallaka, Wasu Da Yawa Sun JIkkata
Mutane biyar ne suka rasa rayukansu yayin da gidaje da dama
suka kone kurmus biyo bayan wani rikicin da barke tsakanin yan kabilar Tiv da
Jukun, a yankin Rafinkada dake karamar hukumar!-->…
Read More...
Read More...
Matsalar Ruwan Sha Ta kusa Zama Tarihi A Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta kashe akalla Naira bilyan 16
wajen samar da ruwan sha a fadin jihar cikin shekaru 4 ga suka gabata.
Babban sakataren ma’aikatar ruwan sha ta jiha!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yau Ranar Yaƙi Da Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ta Duniya
Majalisar dinkin duniya ce ta kebe ranar 26 ga watan Yunin kowace shekara a matsayin ranar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta duniya, domin ilimantar da jama'a game da illar da!-->…
Read More...
Read More...
An Rage Kudin Aikin Hajji A Jigawa
Hukumar jin
dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce za ta karbi mafi karancin kudin aikin hajjin
bana zuwa kasar Saudi Arabiya.
Mai Magana da yawun hukumar Alhaji Hashimu Kanya ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar FUD Ta Kere Sa’a – A.A Rasheed
An bayyana
Jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutse babban birnin jihar Jigawa, a matsayin
jami’ar da ta fi fice a cikin jami’oi 12 da gwamnatin tarayya ta gina a 2011.
Shugaban hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalilai 12 Da Kansa Mata Tsanar Jinin Al’ada, Na 7 Yafi Ciwo
Shi fa wannan bakon yakan iya yin wasan buya, yazo ya labe ya tafi ya dawo. Hakan kuma sai ya tilasta an dangana da likita don tabbatarwa ko komai lafiya da kuma jin dalilin kin zuwan…
Read More...
Read More...