Browsing Category
Labarai
Shugaba Buhari Yayi Sabbin Naɗanaɗen Muƙamai
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da Mele Kyari a matsayin sabon shugaban Kamfanin mai na Kasa wato NNPC.
Kakakin kamfanin na NNPC Ndu Ughamadu ne ya sanar da naɗin tare da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya sa ranar zaɓen ƙananan hukumomi a Jigawa
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Jigawa, JISIEC ta tsayar da 29 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a ƙananan hukumomi 27 dake jihar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sirrukan Ɓoye Game Da Rayuwar Ɗiyar IBB Da Ɗan Abiola
Shin ko kuna da Labarin Cewa Ɗan Gidan Abiola mai suna Kola Abiola Ya taba Yin Soyayya da babbar ƴar Janar Ibrahim Babangida (IBB) Wato Aisha Babangida duk da dai basu yi aure!-->…
Read More...
Read More...
Kotu Ta Dakatar Da Cigaba Da Bincikar Sarkin Kano
Wata Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Kano ta umarci Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano da ta dakatar da binciken da take yi wa Sarkin Kano, Muhammad!-->…
Read More...
Read More...
Abubawan ban Mamaki a Rayuwar Shata
Mahaifiyar Shata su biyu ta haifa tare da mahaifinsa; Mamman Shata, da 'yar uwarsa, Yelwa, amma ta haihu a aurenta na farko.Shata ya shafe mafi yawan shekarun rayuwarsa a garin Kano duk…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Taraba Ta Sanya Dokar Takaita Zirga-zirga A Jalingo
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku ya saka dokar hana zirga-zirga a garin Jalingo biyo bayan sabbin hare-hare da aka kai kan al’ummar Kona da ATC da ke kusa da Jalingo.Gwamnan ya!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Mutuwar Tsohon Shugaban Ƙasar Egypt
Kafar yada labaran Talabijin ta kasar Masar ta bayyana cewa Tsohon Shugaban kasar ya rasu ne yayin da ake zaman kotu don sauraron kararsa da ake yi.
Read More...
Read More...
Ku Kula da Takardun Shaidar Karatunku, Don Ba Sauyawa Har Abada- WAEC
“Amma, idan wani ɗalibi ya rasa Takardar Shaidar Karatunsa ta hanyar gobara, ambaliyar ruwa ko sacewa, kuma zai iya kawo dukkan hujjojin da suka zama wajibi da za su nuna lallai haka…
Read More...
Read More...
Tsaro: Gwamnan Jihar Zamfara Ya Tafi Neman Mafita A Dubai
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle zai gana da masana akan tsaro a kasar Dubai, da ke hadadiyyar daular larabawa, don tattaunawa akan hanyoyin magance rashi tsaro a jihar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP ya rasu
Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Sanata Babayo Garba Gamawa ya rasu.Ya rasu ne ranar Juma’a a Bauchi bayan wata gajeruwar rashin lafiya.
Mai magana da yawunsa,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...