Browsing Category
Labarai
Ɓarayi Sun Sace Cinikin Sallah Da Aka Yi A Gidan Zoo Na Kano
Wani abu mai kama da almara shi ne, labarin sace cinikin da aka yi na masu shiga Gidan Zoo na Kano. Tun da farko dai gidan Rediyon Freedom da ke Kano ne ya ruwaito cewa bayan da aka!-->…
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa Ce Mafi Zaman Lafiya A Faɗin Najeriya
An bayyana jihar Jigawa a matsayin jihar data fi zaman lafiya a tsakanin jihohin ƙasar nan talatin da shida.
Kwamandan kwalejin horas da jami’an gidajen yari dake Kaduna, Alhaji!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Har Yanzu Sarki Sunusi na Cikin Matsala, Za a Cigaba Da Bincikarsa Kan N3.4bn
Tun a wani lokaci a baya dai hukumar ta fara gudanar da bincike kan Sarkin na Kano amma daga bisa kurar ta lafa, sai dai a ‘yan baya-bayan nan bayan kammala zaben 2019 na Kano wanda…
Read More...
Read More...
Sanata Ahmed Lawan ya Zama Angon Majalisar Dattijai
An zaɓi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai ta Ƙasa a Yau, inda ya yiwa abokin Takarar tasa Sanata Ali Ndume Don Ɗarewa Shugabancin Majalisa ta 9 a Tarihin!-->…
Read More...
Read More...
Fitattun Shirye-Shiryen Sawaba Dake Burge Masu Saurare
Bayan fara yada shirye-shiryen Gidan Radio Sawaba, Mutane da dama sun nuna sha'awarsu tare da fatan alheri ga kafar sadarwar sakamakon farin jinin da ta samu cikin lokaci kadan a!-->…
Read More...
Read More...