Browsing Category
Labarai
CBN ya bayyana kudurinsa na sayar da Baitulmalin Naira Biliyan 722 daga cikin kudaden Ajiya
Babban Bankin Kasa CBN ya bayyana kudurinsa na sayar Baitulmalin Naira Biliyan 722 daga cikin kudaden Ajiya nan da watan 9 na wannan shekara.
Bankin ya bayyana hakan ne, cikin wani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda wani saurayi ya aure kanwar wacce zai aure bayan amaryar ta rasu a wajen daurin aure
Awani lamari da za a kwatanta da biki mafi ban mamaki a cikin bukukuwan aure da aka yi a bana, wani dan kasar Indiya ya auri kanwar amaryar da ake shirin daura musu auri jim kadan!-->…
Read More...
Read More...
Yadda wasu mutane uku suka mutu yayin da wasu 13 suka jikkata a lokacin da wata tankar gas ta kama…
Mutane uku sun mutu yayin da wasu 13 suka jikkata a lokacin da wata tankar gas ta kama da wuta a Lagos da tsakar daren jiya.
Tankar da kama da wuta a akan titin Mobolaji a kusa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata dauki mata 100 dan karatu a Jami’ar Sudan.
A wani labarin kuma, gwamnatin jihar Jigawa ta kulla yarjejeniya da Jamiar Mata ta Afhad dake Undurman a kasar Sudan domin tura ‘yanmata 100 zuwa jami’ar su yi karatun aikin likita
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru Abubakar ya amince da nadin Ado Yakubu Zandam a matsayin mataimaki na musamman ga…
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya amince da nadin Ado Yakubu Zandam a matsayin mataki na musamman ga gwamnan jiha akan zuba jari.
Kazalika, gwamnan ya amince da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau ya umarci sojoji da su kara kaimi wajen yaki da rashin tsaro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau ya umarci sojoji da su kara kaimi wajen yaki da rashin tsaro.
Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi ga sojojin rundunar hadin gwiwa a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa da Sakkwato da Gombe an bayyana su a matsayin mafi sauki wajen gudanar harkokin kasuwanci a…
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya yi maraba da cigaban da aka samu na bayyana jihar a matsayin mafi sauki wajen gudanar harkokin kasuwanci a kasarnan.
Gwamnan yana mayar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda wasu fusatattun matasa sun lakadawa wani mai shekaru 40 duka har ya mutu a Jigawa.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Jigawa ta ce wasu fusatattun matasa sun lakadawa wani mai shekaru 40 da ake zargin barowa ne, Hassan Sale, dukan kawo wuka da yayi ajalinsa a jiharnan.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirye-shiryenta na kara ciyo bashi daga kasar China.
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirye-shiryenta na kara ciyo bashi daga kasar China a kokarinta na fadada hanyoyin jiragen kasa a karin jihoshin kasarnan.
Ministan sufuri, Rotimi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta kaddamar da guraren sabbin rumfunan zabe guda dubu 56 da 872 da aka kirkira.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) a yau tace ta cire rumfunan zabe daga guraren da basu dace ba, da guraren ibada a fadin kasarnan.
Shugaban hukumar, Mahmood Yakubu, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...