Home Labarai Archive by category Sawaba

Sawaba

Addini Labarai Sawaba

Yadda gobara ta tashi a kusa da Masallacin Annabi da ke Madina

Gobara ta tashi a kusa da masallacin Annabi Muhammad SAW da ke birnin Madina da ke kasar Saudiyya. A wasu jerin sakon Twitter da shafin Haramain Sharifain ya wallafa dazunnan hotunan bidiyon da aka wallafa sun nuna wani gini na ci da wuta kuma hayaki ya turnuke saman kusa da ginin masallacin Continue reading
Sawaba Security

An samu tashin gobara a helkwatar sojin Najeriya

A jiya Talata rundunar sojojin Najeriya ta sanar da tashin gobara a helkwatarta dake babban birnin kasar Abuja, amma ba a samu hasarar rayuka ba. Kakakin hukumar sojojin kasar ya shedawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua cewa, matsalar lantarki ne ta haddasa tashin gobarar a ginin hukumar. Mohammed Yerima, kakakin rundunar sojojin Najeriya ya ce, […]Continue reading
Jigawa Labarai Mayan Labarai Sawaba Siyasa

Governor Badaru appoints Imamu Hadejia as JARDA Managing Director

The Jigawa state Governor, Muhammadu Badaru Abubakar has approved the appointment of Imamu Muhammed Hadejia as Managing Director of Jigawa state Agricultural and Rural Development authority (JARDA). Imamu hold masters degree in soil science from Bayero University Kano. He has attended several courses in the field of agriculture. Also, he was working with with Jigawa […]Continue reading
Jigawa Labarai Rayuwa Sawaba

Sanata Ibrahim Hassan ya kai agaji ga wadanda ambaliya ta shafa

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.
A nan jihar Jigawa, yayinda al’umma ke cikin halin damuwa sakamakon ifti’la’in ambaliyar ruwa da tayi sanadin muhallai da gonakinsu, a kokarin saukaka radadin zukata, sanatan jihar mai wakiltar santoriyar gabas Barrister Ibrahim Hassan, ya bayar da gudun mawar kayayyakin tallafi ga wadanda abin ya shafa a karamar hukumar Kriskasamma. Da yake mika kayayyakin a […]Continue reading