Browsing Category
Siyasa
Dan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba a zaben shugaban kasar…
Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Senegal na nuna dan takarar jam'iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba, lamarin da ya sanya magoya bayansa fita kan tituna don fara!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya nada mataimaka 168 da membobin gudanarwa 104
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya nada mataimaka 168 da membobin gudanarwa 104 na hakumomi da ma’aikatu 15 dake jihar.
Bayanin hakan na kunshe cikin wata sanarwa mai dauke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta yi karatu na biyu ga kudurin dokar bada hutun zaman makoki
Majalisar wakilai ta yi karatu na biyu ga kudurin dokar da zata bayar da izinin baiwa ma'aurata hutun zaman makoki bayan rasuwar abokan zaman su.
Kudirin ya bayar da shawarar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Abdul’Aziz Yari ya bukaci al’ummar Musulmi da su yi amfani da lokacin Ramadan wajen yi wa…
Sanata Abdul’Aziz Yari jam’iyyar APC daga jihar Zamfara, ya bukaci al’ummar Musulmi da su yi amfani da lokacin Ramadan wajen yi wa Shugaba Bola Tinubu addu’a, domin daidaita tsaro da!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ya nemi gwamnonin jihohi da su yi watsi da sabanin siyasa su hada kai wajen gina kasa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kira ga gwamnonin jihohi da su yi watsi da sabanin siyasa su hada kai da gwamnatin tarayya wajen gina kasa.
Tinubu ya yi wannan kiran ne a lokacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba na tsoron mutuwa tunda na haura shekaru 60 a duniya – Remi Tinubu
Uwargidan shugaban kasa, Remi Tinubu, ta ce ba ta tsoron mutuwa saboda tana da shekaru sama da 60 a yanzu.
Ta bayyana hakan ne a jiya Talata yayin da take mayar da martani ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Firaiminstan Chadi ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin ƙasar
Firaiminstan Chadi wanda gwamnatin sojin ƙasar ta bai wa muƙamin, Succès Masra ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin ƙasar, mako guda bayan shugaban mulkin sojin ƙasar,!-->…
Read More...
Read More...
Nan ba da jimawa ba kasar nan za ta shawo kan kalubalen da take fuskanta – Ganduje
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dr Abdullahi Ganduje, ya ce nan ba da jimawa ba kasar nan za ta shawo kan kalubalen da take fuskanta, bisa la’akari da cigaban da aka samu a baya-bayan!-->…
Read More...
Read More...
Kamata yayi a zargi Janar Muhammadu Buhari kan yadda ya mulki Najeriya – Muhammadu Sanusi
Tsohon gwamnan babban bankin kasa CBN Muhammadu Sanusi yace maimakon yan najeriya su rika dora alhakin matsin tattalin arzikin da ake fuskanta, kamata yayi a zargi tsohon shugaban kasa!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PRP ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta shawo kan matsalar tattalin arziki
Jam’iyyar People’s Redemption Party, PRP, ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta shawo kan matsalar tattalin arziki da tabarbarewar matsalolin tsaro a kasar nan.
Mukaddashin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...