Home Archive by category nishaɗi

nishaɗi

nishaɗi

Sharaɗin Salman Khan kafin fitowa a kowanne Fim

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.
Jarumi Salman Khan babban mai taka rawa ne a masana’antar shirya fina-finai ta Bollywood wanda tauraruwarsa ke haskawa har yanzu duk da girma da tarin shekarunsa. Sai dai wani abu da ba kowa ya sani ba game da Jarumin shi ne, ba yana da wata tsattsauran dokar da dole sai an amince kafin Continue reading
Bidiyo Jigawa Labarai nishaɗi Sawaba Wasanni

Bidiyo: Zazzafan Damben Ebola Da Shagon Buhari

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.
Kungiyar Damben garin Hadejia ce ta shirya fafatawar a cikin watan nan nan Maris wanda aka gayyato manyan yan dambe don kafsawa. ciki har da wasan da Ebola yayi da Shagon Buhari.Continue reading
nishaɗi

Manyan Baki Sun Halarci Daurin Auren Ummahani ‘Yar Gidan Gwamna Muhammad Badaru Abubakar

Manyan baki daga sassan kasarnan sun halarci daurin auren Ummahani, yar gidan Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar. Alhaji Mukhatar Abdullahi da Ummahani Badaru Abubakar sun zamanto ango da amarya bayan da suka raya sunar manzo a masallacin Alfurqan dake Jihar Kano, inda aka biya sadakin kudi Naira dubu 100. Wata tawaga daga fadar […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai nishaɗi Siyasa

Labari Mai Daɗi: Nan Da Lokaci Kaɗan Matatun Fetir Ɗin Najeriya Zasu Dawo Aiki Baki Ɗaya

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.
Gwamnatin Tarayya tace ta fara aikin gyaran matatun man fetur, farawa da matatar man fetur ta Fatakwal domin cimma burin shekarar 2023 na ganin cewa dukkan matatun na aiki yadda ya kamata. Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPC, Mele Kyari, shi ne ya bayyana haka yayin da yake magana akan cin gajiyar arzikin mai […]Continue reading
Mayan Labarai nishaɗi Rayuwa Siyasa

Adam Zango Ya Fice Daga Kanywood

Our focus is to educate, entertain, inform and enlighten the populace, investigate for truth as a credible source of information.
Fitaccen jarumin fina-finan hausa nan wato Adam A Zango ya sanya ƙafa ya fice daga masana’antar KANYWOOD. Adam Zango ya bayyana ficewar ta sa ne daga shafinsa na sada zumunta na fasebuk. Ina da ya bayyana shugabancin ƙungiyar a matsayin wanda ya ke doron kama karya. A ƙarshe jarumin ya bayyana kan sa a matsayin […]Continue reading
Labarai nishaɗi Rayuwa Sawaba

Hanyoyi 10 Na Sanya Mijinki Farin Ciki

Akwai buƙatar nazari domin samo hanyar maganin mutuwar aure a ƙasar Hausa saboda yawaitar faruwarsa. Don haka ne muka kawo muku wannan shawarwari ko zasu taimaka. 1- Girmama Shi 2- Ki Ba Shi Kanki 3- Ki So Iyayensa 4- Ki Daraja ‘Yan uwansa 5- Kada Ki Yawaita Jayayya Da Shi 6- Ki Rika Sa Shi […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai nishaɗi Sawaba Wasanni

AFCON: Da kyar Da Jibin Goshi Najeriya Ta Haura Zagaye Na Gaba

A cigaba da gasar cin kofin Nahiyar Afirka da ake fafatawa a Kasar Masar, yan wasan Super Eagles na Najeriya sun lallasa tsaffin abokan hamayyarsu, Indomitable Lions na Kasar Kamaru da ci 3 da 2. Wannan nasara ta bawa Najeriya damar tsallakewa zuwa mataki na gaba kuma ta yi waje rod da Kamaru daga gasar.Continue reading