Home Archive by category Security

Security

Labarai Security

Tarihin sabon Mukaddashin Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba.

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nada DIG Usman Alkali Baba a zaman sabon Mukaddashin Babban Sufeton ‘yan sandan kasar.Sabon sufeton ya maye gurbin Mohammed Abubakar Adamu, wanda shekarunsa na ritaya suka cika a farkon wannan shekarar.Ministan harkokin ‘yan sanda Maigari Dingyadi ya bayar da sanarwar ranar Talata. Ranar 4 ga watan Fabrairu ne Shugaba Continue reading
Labarai Security

Duk wanda aka kama zai yaba wa aya zaki, gwamnatin Kaduna ba ta nada kwamitin yin sulhu da ‘Yan bindiga ba

Gwamnatin jihar Kaduna ta gargadi masu yayada cewa wai ta nada kwamitin yin sulhu da’ Yan bindiga a madadin gwamnatin a jihar da su shiga taitayin su tunda wuri ko kuma su yaba wa aya zaki. A wata takarda da kwamishinan tsaron jihar, Samuel Aruwan ya fitar ranar Lahadi, gwamnatin jihar ta karyata wannan labari […]Continue reading
Labarai Security

Najeriya da Chadi sun yi alkawarin durkusar da Boko Haram

Kasashen Najeriya da Chadi sun bayyana shirinsu na kawo karshen aikace-aikacen ‘yan mayakan Boko Haram a yankin Tafkin Chadi ta hanyar kaddamar da sabbin tsare-tsare a yakin.  Shugaba Muhammadu Buhari da takwaransa Idris Daby, sun bayyana kaka ne bayan wata ganawar sirri da suka yi a karshen makon da ya gabata a  birnin Abuja. Shugaba Deby na Chadi ya […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Security

Nigeria zata taimakawa Nijar wajen yaki da ta’addanci – Buhari

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya jajinta wa takwaran aikinsa na Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou da al’umar kasar kan hare-haren da aka kai a wasu yankunan kasar. A ranar Talata Buhari ya kira Issoufou ta wayar tarho inda shugabannin biyu suka amince su kara tsaurara matakan tsaro a yankunan kasashen biyu da ke makwabtaka da juna […]Continue reading