Browsing Category
Siyasa
Majalisar wakilai ta soki jinginar da yancin Nijeriya a yarjejeniyar bashin da China
Shugaban kwamitin yarjejeniyoyi na majalisar, Nicholas Ossai, wanda ya sanar da haka a Abuja, a wajen taron jin bahasin basussukan kasashen waje, yace yarjejeniyar bashin Najeriya da…
Read More...
Read More...
Majalisa zata gana da Ministoci don tantance bashin da Nijeriya ke ciyowa
Shugaban kwamatin Mr Nicolas Ossai, ya shaidawa manema labarai cewa, wadanda aka aikewa da kiranyen, ana sa ran su bayyana gaban kwamatin a yau Litinin.
Read More...
Read More...
Asusun Ajiyar Nijeriya Na Kasar Waje Ya Zagwanye Da $544m
A wani zama da kwamatin tsare tsaren kudade ya gudanar, babban bankin ya nanata cewa, faduwar farashin mai ya shafi harkokin musayar kudaden kasarnan.
Read More...
Read More...
An gano matattun dake karbar Fansho sama da 300 a Bauchi
Akalla mamata dari uku da goma sha biyu aka samu cikin yan fanshon kananan hukumomi, wadanda ake biya fansho a jihar Bauchi.
Read More...
Read More...
Domin Cigaban Afrika Sai An Kawar Da Tsofaffi Daga Mulki – Obasanjo
Obasanjo ya bukaci matasan da su tsunduma a harkokin jam’iyyun siyasa domin kwace madafun iko daga hannunsu.
Read More...
Read More...
Asusun Tallafawa Jami’an Tsaro Na Musamman Zai Taimaka Wajen Dakile Matsalar Tsaro –…
A cewarsa Matsalolin da Jami’an suke samu nada alaka da karancin Makamai da kuma sauran Matsaloli na bukatunsu.
Read More...
Read More...
An Rantsar Da Sabon Kwamishinan Yaɗa Labarai A Jigawa
A jawabinsa bayan kammala rantsuwar, Gwamna Badaru Abubakar ya bayyana Alhaji Bala Ibrahim a matsayin haziki kuma jajirtaccen mutum wanda ya bada gagarumar gudunmawa wajen cigaban…
Read More...
Read More...
Garuruwa 3 Sun Rabauta Da Aikin Ruwan Sha A Gwuiwa Ta Jigawa
Haka kuma an tona fanfunan tuka tuka a garuruwan 13
Wakilin mazabar Gwiwa a majalissar dokokin jihar Jigawa Alhaji Aminu Zakar ya sanar da haka.
Read More...
Read More...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai fita ƙasar waje gobe
Tun a watan Fabrairu 27 da aka samu rahoton ɓullar Korona Shugaba Buhari ya dakatar da tafiya-tafiye zuwa kasashen ketare.
Read More...
Read More...
Bayan Lafawar Korona, Gwamnatin Jigawa Ta Bayar Da Gwangilar Miliyoyin Naira
Tsohon kwamishinan yada labarai, matasa, wassani da al’adu na jiha kuma sabon kwamishinan aikin gona, Alhaji Alhassan Muhammad, ya sanar da haka yayin jawabi ga manema labarai bayan…
Read More...
Read More...