Dole Musulmi da Kirista baki ɗaya su haɗa ƙarfi da ƙarfe wajen goya wa Falasɗinawa baya

0 77

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Saman  na kasa, Cif Femi Fani-Kayode ya ce dole Musulmi da Kirista baki ɗaya su haɗa ƙarfi da ƙarfe wajen goya wa Falasɗinawa baya.

Ya bayyana hakan ne a taron Ranar Aƙsa da ƙungiyar wayar da kan Musulmi ta Muslim Awareness International (MAI) wanda ya gudana a Filin Wasa na ƙasa da ke Surulere a Legas.

Sauran waɗanda suka yi jawabi a wajen taron sun haɗa da darakta a MURIC Farfesa Lakin Akintola da Sheikh Sheikh Dhikrullahi Shafi’i.

A cewarsa, “an kashe maza da mata da ƙananan yara. 

An kashe Musulmi da Kirista, an tarwatsa Masallatai da Coci-coci. 

Leave a Reply

%d bloggers like this: