Duba Sunayen Mutane 11 Da Badaru Zai Naɗa Kwamishinoni

0 165

A yau ne gwamnan jihar Jigawa Muhammad Abubakar Badaru ya miƙawa Majalisar dokokin jihar sunayen mutane 11 Waɗanda zai naɗa muƙamin kwamishinoni.

Kakakin majalisar, Idris Garba Jahun ne ya bada wannan sanarwar yau Talata a farfajiyar majalisar dokokin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: