https://www.sawabafm.com/duk-wanda-aka-kama-da-yin-bahaya-a-sarari-za-a-yanke-masa-hukuncin-daurin-watanni-10-a-gidan-gyaran-hali-ko-zabin-biyan-tarar-kudi-akalla-naira-5000-a-jihar-jigawa/
Duk wanda aka kama da yin bahaya a sarari za a yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan gyaran hali ko zabin biyan tarar kudi akalla naira 5,000 a jihar Jigawa