Har yanzu dai ana samun matsalar karancin raguna a kasuwanni musamman yanzu da ake gab da babban sallar.

Mutane na koken cewa ya kamata masu saida raguna da su rage farashin kudin rago saboda musulmai su samu damar iya yin Laiya a wannan lokaci da Eid-El-Kabir ta karato. Ma’ana masu saida ragunan sannan a roke su su sassauta su rage kudin raguna domin talakwa ma su iya siyan ragon layya.


Wasu na ganin farashin rago ya kara kudi saboda rashin tsaro da ake fama da shi a kasar nan, ga tsadar kayan abinci da sauransu.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: