Fargabar fashewar wani abu kamar bam ya kada hantar mazauna Kano

0 80

Rahotanni na nuna cewa an samu fashewar wani abun mai ƙara a Sabon Gari a Kano.

Da safiyar yau ne dai aka jiyo ƙarar wani abu a yankin Aba Road da ke Sabon Gari wanda ya firgita al’ummar yankin har ma suke zargin ko Bom ne.

Rahotanni sun nuna cewa abin fashewar ya yayi ƙara a wata makarantar boko da ke yankin.

Ku biyo mu don jin cikakken labarin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: