Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Abubakar MON, mni yana ɗaya daga cikin waɗanda suka halarci taron bayar da kyauta a zauren Gasar Hikayata ta BBC ta shekarar 2021 babban birni tarayya, Abuja.
Babban taron dai na karrama gwarazan Gasar Hikayata ne wadda BBC take haɗawa.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: