Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a jiya ya bayyana cewa baya tsoron sauran masu neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC

Ya ce zai lashe  zaben fidda gwamni na jam’iyyar idan aka gudanar.

Bello, wanda ya yi jawabi a lokacin da yake amsa tambaya a wajen taron sa karo na 2 a awani mataki na tsayawa takarar shugbaan kasar nan a jam’iyyar APC.

Ya kuma nanata cewa dukkan alamu sun nuna cewa, shine yafi dacewa ya lashe zaben fidda 2023 na APC.

Ya kuma amince cewa Rotimi Amaechi, Dr. Ogbonnaya Onu da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a matsayin dattawan jam’iyyar.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: