Har yanzu ana neman mutane sama da dari dalilin ruwan ambaliya a Jamus da Beljiyam

0 47

Har yanzu a kasashen Jamus da Beljiyam ana ci gaba da neman adadin mutane masu yawa da suka bace sakamakon mummunar ambaliyar ruwa wadda ta halaka mutane fiye da dari a kasashen.
Kawo yanzu dai ana ta jimamin abin da ya faru kuma da neman mafuta musamman ga wayanda kayayyakin su suka sami matsala dalilin ambaliyar ruwan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: