Travel
Gadgets
Health
More News
Makasudin Kafa Gidan Radio Sawaba FM 104.9
Radio Sawaba na yada shirye-shirye akan 104.9 Mhz zangon FM dake kan titin Garun Gabas cikin garin Hadejia a jihar Jigawa. Ta fara watsa shirye shirye ne
Fitattun Shirye-Shiryen Sawaba Dake Burge Masu Saurare
Bayan fara yada shirye-shiryen Gidan Radio Sawaba, Mutane da dama sun nuna sha’awarsu tare da fatan alheri ga kafar sadarwar sakamakon farin jinin da
Sanata Ahmed Lawan ya Zama Angon Majalisar Dattijai
An zaɓi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai ta Ƙasa a Yau, inda ya yiwa abokin Takarar tasa Sanata Ali Ndume Don Ɗarewa
Har Yanzu Sarki Sunusi na Cikin Matsala, Za a Cigaba Da Bincikarsa Kan N3.4bn
Tun a wani lokaci a baya dai hukumar ta fara gudanar da bincike kan Sarkin na Kano amma daga bisa kurar ta lafa, sai dai a ‘yan baya-bayan nan bayan
Jihar Jigawa Ce Mafi Zaman Lafiya A Faɗin Najeriya
An bayyana jihar Jigawa a matsayin jihar data fi zaman lafiya a tsakanin jihohin ƙasar nan talatin da shida. Kwamandan kwalejin horas da jami’an gidajen
Ɓarayi Sun Sace Cinikin Sallah Da Aka Yi A Gidan Zoo Na Kano
Wani abu mai kama da almara shi ne, labarin sace cinikin da aka yi na masu shiga Gidan Zoo na Kano. Tun da farko dai gidan Rediyon Freedom da ke Kano ne ya
Abin Da Yakama Ku Sani Kan Bikin Ranar Dimukuradiyya
Sai dai kuma a wani bangaren, wasu tsoffin 'ya'yan tsohuwar jam'iyyar NRC a jamhuriya ta uku, sun kalubalanci matakin mayar da 12 ga Yuni a matsayin ranar
Aisha Buhari Tayi Nata Bikin Dimukuradiyyar Cikin Sabon Salo
A madadin sauran matan shugabanin Afrika biyar da suka zo don taya Najeriya da yan Najeriya murnar ranar dimokaradiyya, uwar gidan shugaban kasar Ghana
Rahoton Arangamar Yan sanda da Jama’a Yayin Zanga-zanga a Hong Kong
Dubban Mutane ne yau Laraba suka sake gudanar da zanga zangar adawa da shirin amincewa da wata doka da zata bada damar tisa keyar wanda ake zargi da aikata
Mai Ka Sani Kan Masarautar Ringim?
Sarkin RINGIM Alhaji Sayyadi Abubakar Mahmud OON, Sarkin farko na Masarautar Ringim a Jihar Jigawa. An kirkiro masarautar a shekarar 1991 bayan kirkirar
