Travel

Gadgets

Health

More News

Labarai

Tsohon Shugaban Nijeriya Yakubu Gowon ya cika shekaru 86, Karanta Tarihinnsa

Janar Gowon ya yi gudun hijira zuwa kasar Burtaniya, kuma an sauke shi daga mukaminsa bisa zargin sa da hannu wajen kashe wanda ya gaje shi wato janar

Bauchi, Jigawa Kano,Kaduna, Kebbi Security Siyasa

Yadda aka shirya zanga-zanga a Arewa saboda rashin tsaro

Da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, kakakin gamayyar, Abdul-Azeez Suleiman, yace gammayyar zata hada kan daruruwan matasa a yankin, wajen fitowa kan

Labarai

Tsaro: An sace wata Mata da Danta a Katsina

Wasu yan bindiga sun sace matar wani mutum mai suna Aliyu Mai-Yadi Charanchi tare da dansa dan shekara uku, a yankin karamar hukumar Charanci dake jihar Katsina.

Jigawa Labarai Siyasa

Gwamna Badaru ya rantsar da sabon Kwamishinan ƙasa da raya birane

Alhaji Sagir Ahmad wanda Gwamanan ya nada domin ya yi aiki a matsayin Kwamishinan filaye ana tsammanin zai kawo sabbin tsare tsare na zamani da zasu kawo

Addini Jigawa Labarai Rayuwa

Gwanna Badaru Ya Bukaci Wadanda Suka Bude Makarantun Islamiyya da su Sake Rufewa

Hadakar kungiyar makarantun Islamiyya ta jihar Jigawa ta umarci dukkanin makarantun islamiyyaun da suka koma karatu dasu rufe, ba tare da bata lokaci ba.

Mayan Labarai Security

Tsakanin SARS DA SWAT abubuwan da ya kamata ku sani

Kusan jami’ai 1,850 ne ake sa ran zasu halarci shirin bayar da horon na tsawon makonni 3, wanda za’a gudanar a makarantar baiwa yan sanda horo dake Ila

Siyasa

PDP tayi cinye ‘Du’ a zaben Kansiloli 323 da shugabannin karamar hukuma 20

A jiya lahadi ne zababbun chiyamomin da mataimakansu, suka karbi shaidar lashe zaben daga shugaban hukumar shirya zabukan jihar Dahiru Tata, a helkwatar hukumar.

Mayan Labarai Security Siyasa World/Int'l

EndSARS: Burtaniya ta yabawa Nigeriya saboda saurar ra’ayyin yan kasa

Babbar kwamishiniyar Kasar a Najeriya Catriona Laing, ta bayyana matakin a matsayin abin a yaba.

Labarai Mayan Labarai Rayuwa Siyasa

Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 600 Domin Bayar da Lamunin Aikin Gona

Ministan yayi jawabi a wajen kaddamar da shirin tallafawa noman shinkafa na daminar bana a kauyen Tofai dake yankin karamar hukumar Gabasawa ta jihar Kano.

%d bloggers like this: