Technology
Lifestyle
Social Counter
Trending News
Travel
Gadgets
Health
More News
Tarihin Gamuwa 10 Tsakanin Kano Pillars VS Eyimba Da Kuma Wasan Yau
Yau za a sake ɓarje gumi a mako na 5 na gasar NPFL amma sai dai kuma dukkansu biyun manyan ƙungiyoyi ne a gasar.
Gwanna Badaru Ya Bukaci Wadanda Suka Bude Makarantun Islamiyya da su Sake Rufewa
Hadakar kungiyar makarantun Islamiyya ta jihar Jigawa ta umarci dukkanin makarantun islamiyyaun da suka koma karatu dasu rufe, ba tare da bata lokaci ba.
Tsohon Shugaban Nijeriya Yakubu Gowon ya cika shekaru 86, Karanta Tarihinnsa
Janar Gowon ya yi gudun hijira zuwa kasar Burtaniya, kuma an sauke shi daga mukaminsa bisa zargin sa da hannu wajen kashe wanda ya gaje shi wato janar
Tsaro: An sace wata Mata da Danta a Katsina
Wasu yan bindiga sun sace matar wani mutum mai suna Aliyu Mai-Yadi Charanchi tare da dansa dan shekara uku, a yankin karamar hukumar Charanci dake jihar Katsina.
Kwamishina ya ajiye aiki daga shafin Facebook a Bauchi
Kwamishinan kasuwanci da masana’antu na jihar Bauchi, Mohammed Sadiq, yayi murabus daga mukaminsa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a
Dalilan Thomas Partey na komawa kungiyar Arsenal
Thomas Partey ya koma Arsenal
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 600 Domin Bayar da Lamunin Aikin Gona
Ministan yayi jawabi a wajen kaddamar da shirin tallafawa noman shinkafa na daminar bana a kauyen Tofai dake yankin karamar hukumar Gabasawa ta jihar Kano.
Bamu gane ina lissafin gwamnatin tarayya ya dosa ba – Kungiyar Kwadago
A wata hira da yan jaridu, Shugaban kungiyar na kasa Ayuba Wabba, yace kamata yayi gwamnatin ta alakanta karin farashin man da saukar darajar Naira, da
A karo na biyu gwamnatin tarayya ta dakatar da karin kudin lantarki
Ta dauki matakin ne da fari, biyo bayan ganawa da kungiyar kwadago ta kasa dake adawa da karin kudin, abin da ya kai ga barazanar tsunduma yajin aiki.
Amsar da na fadawa Trumph lokacin da ya tambayi dalilin da yasa nake kashe Kiristoci – Buhari
Wannan dai na zuwa ne a gabar da shugaban ke yiwa ministoci da sauran manyan mukarraban gwamnatinsa kaimi wajen kare manufofi da kuma nasarorin da