Labarai

Hukumar Lafiya ta Duniya na cigaba da jan hankalin ƙasashen duniya su kula da matakan da ya kamata wajan hana yaduwar cutar corona nau’in Omicron

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO na cigaba da jan hankalin Kasashen Duniya su kula da matakan da ya kamata wajan hana yaduwar cutar corona nau’in Omicron.

A cewar hukumar Lafiya daukar matakan da wasu kasashen keyi  na hana wasu kasashen shiga kasashen su musamman kasashen Afrika da aka fara gano nau’in cutar bazai hana cutar yaduwa ba, dole sai an kula da matakan kariya.

Wakiliyarmu Amina Muhammad Adam ta hana mana wannan rahoton na musamman.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: