Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce an samu rahotan mutane dubu 600,000 wanda cutar Malaria ta kashe a Afrika cikin shekarar 2021.

Shugabar Ofishin Hukumar na Afrika Mrs Matshidiso Moeti, ita ce ta bayyana hakan domin tunawa da ranar Malaria ta bana.

An ware ranar ne domin tunawa da irin nakasun da cutar take kawowa Al’umma da garuruwa da kuma shafar cigaban nahiyar afrika.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: