Bayan shafe mintina 210 ana gwabzawa a wasan da aka samu ƙwallaye 13, Inter Milan ta samu nasarar zuwa wasan ƙarshe na gasar Zakarun Nahiyar Turai a karo na biyu cikin shekaru uku, bayan da ta tsallake dagewar da Barcelona ta yi har ta kammala wasan da nasara 7 da 6 jimilla
.