Biyo bayan yunkurin da jami’ar gwamnatin jihar Bauchi dake Gadau takeyi domin samar da maganin Paracetamol.

Shugaban jami’ar Prof Auwal Uba yace nan bada dadewa ba zasu samar da maganin.

Ya kuma kara da cewa zasu farayin karatun digiri na 3 a jmai’ar nan bada dadewa ba.

Prof Uba ya bayyana hakan ne a lokacin dayake tattaunawa da manema a Kaduna a jiya litinin.

Anasa bangaren shugaban tsangayar kimiyya na Jami’ar Dr Yahaya Katagum a lokacin dayake yin karin haske kan wannan cigaban, ya bayyana cewa yanzu sun samar da na’uarar sarrafa gidan maganin kuma nan bada dadewa zasu fara amfani da shi.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: