Jam’iyyar PDP sunyi wani zaman tattaunawa kan yadda za’a bullowa matsalolin Najeriya a taron kasa

0 74

Yayin da ya rage sa’o’i kadan a fara gudanar da babban taron jam’iyyar PDP na Kasa, masu ruwa da tsaki, a jam’iyyar sunyi wani zaman tattaunawa kan yadda za’a bullowa matsalolin da Najeriya da ‘Yan Najeriyar ke fuskanta.


Tuni dai ‘ya’yan jam’iyyar daga kowanne sassa na Najeriya ke tururuwar zuwa, babban filin taro na Eagle Square dake babban birnin tarayya Abuja da aka shirya gudanar da zaben a yau.
Hotuna: Atiku Abubakar

Leave a Reply

%d bloggers like this: