Kimanin malaman makaranta 900 ne suka yi ritaya daga watan Janairun 2022 zuwa wannan watan da muke ciki anan jihar Jigawa.

Hakanne yasa gwamnatin jihar ta amince da cike gibin malaman da wadanda suke cikin shirin J-Teach.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: