Kimanin mutane 65 ne suka mutu sakamakon barkewar cutar sankarau a kananan hukumomi 18 cikin 27 da ke fadin Jihar Jigawa.

Kananan hukumomin da lamarin ya fi shafa sun hada da Babura, Gumel, Maigatari da kuma Sule Dankarkar.

Wakiliyarmu Aishatu Muhammad Lawan ta hada mana rahoto a kan wannan cuta ta Sankarau.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: